Nannadadden doughnut

Source : Bayan Kin Gama Hada Doughnuts Din Ki Ya Tashi Sai Ki Yayyanka Ki Murza A Tsaye Yayi Kamar Igiya Dogo Sai Ki Daga Ki Dunga Murzawa Da Hannunki Zakiga Ya...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : October 10, 2026

Step:

  1. Bayan kin Gama hada doughnuts din ki ya tashi sai ki yayyanka ki murza a tsaye yayi kamar igiya dogo, sai ki daga ki dunga murzawa da hannunki zakiga ya nade kamar dai yanda ake nadin igiya. Sai ki danne karshen ki barshi ya Kuna tashi sannan ki soya a Mai kamar yanda ake suya normal doughnuts.

  2. Za a iya cinshi Haka ko da sugar ko Kuma a ci da shayi/tea/lamurjezobarodo da sauransu


Ingredients

  1. Dough din doughnut
  2. Man suya

Related Recipes

Kwadon yakuwa

Kwadon yakuwa

Peanut Burger

Peanut Burger

Tsiren zamani

Tsiren zamani

Peanut burger 2

Peanut burger 2

Coconut basmati rice

Coconut basmati rice

Spiced Crackers

Spiced Crackers

French toast + yam ball

French toast + yam ball

Cincin me laushi

Cincin me laushi