Crispy Fried Potato with Egg

Source : Ki Fere Dankali Sannan Ki Yanka Ki Tafasa Da Maggi And Salt Amma Karya Nuna Sosai Ki Fasa Eggs Kisa Albasa Sannan Ki Kadashi Ki Daura Mai Yay Zafi Saik...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : May 19, 2026

Step:

  1. Ki fere dankali sannan ki yanka ki tafasa da maggi and salt. Amma karya nuna sosai.

  2. Ki fasa eggs kisa albasa sannan ki kadashi.

  3. Ki daura mai yay zafi saikina zuba dankalin cikin kwai kina soyawa a mai.

  4. Ki fasa eggs kisa albasa sannan ki kadashi.

  5. Ki daura mai yay zafi saikina zuba dankalin cikin kwai kina soyawa a mai.


Ingredients

  1. 20 Irish potatoes
  2. Maggi
  3. Salt
  4. Oil for frying
  5. 4 eggs
  6. Onion

Related Recipes

BEEF GOULASH

BEEF GOULASH

Rigatoni pasta pie

Rigatoni pasta pie

Cheese Corn Bread

Cheese Corn Bread

Raw Mango Chutney

Raw Mango Chutney

Milk Tea

Milk Tea

Moong dal snack

Moong dal snack

Doughnuts 5

Doughnuts 5

Akarakosai 1

Akarakosai 1