Flat bread soyayye

Source : Da Farko Ki Zuba Madararki A Kofi Ta Ruwa Kina Iya Amfani Da Ta Gari Sai Ki Hada Da Ruwa 1cup Da 3tbsp Na Madarar Gari Sai Ki Juya Sai Ki Auna 3/4 Kofi...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : May 17, 2026

Step:

  1. Da farko ki zuba madararki a kofi ta ruwa kina iya amfani da ta gari sai ki hada da ruwa (1cup da 3tbsp na madarar gari sai ki juya sai ki auna 3/4 kofi).ki zuba sugar da gishirin cikin madarar ki juya ya narke sai ki aje gefe.

  2. Ki samu roba ki zuba flour ki sa baking powder ki juya sai ki zuba hadin madara ki hadeshi ya zama dough. Sai kiyi kneading ki rufeshi yayi minti 30.

  3. Bayan minti talatin sai ki kara murza dough din ki raba shi gida 6 ko7.

    Flat bread soyayyematakin girki3 hoto
  4. Sai ki dauki daya ki fadada da hannun ki sai kiyi amfani da rolling pin ki fadada shi yayi circle sai ki rufe kar ya bushe haka zakiyi da sauran.

    Flat bread soyayyematakin girki4 hoto
  5. Ki daura mai a wuta yayi zafi sosai har sai ya fara hayaki kadan sai kisa a ciki kina dan juyashi kadan bayan second 5 sai ki juya daya gefen shima ki bashi second biyar sai ki tsame ki sa shi a colander sauran man ya tsane.Ana iya ci da parpesu ko sauce ko duk abin da kike so.

    Flat bread soyayyematakin girki5 hoto

Ingredients

  1. Flour kofi2
  2. Madara 3/4kofi (na ruwa)
  3. 1 tbsp Sugar
  4. 1/2 tsp Gishiri
  5. 1 tsp Baking powder

Related Recipes

Cream of spinach soup

Cream of spinach soup

Lemun kwakwa da madara

Lemun kwakwa da madara

Yoghurt

Yoghurt

Dafadukar macaroni

Dafadukar macaroni

Lemun cucumber da lemu

Lemun cucumber da lemu

Dalgona coffee

Dalgona coffee

Healthy sugar free Granola

Healthy sugar free Granola

Samosa pinweels/samosa bites

Samosa pinweels/samosa bites