Tuwon shinkafa da miyar taushe

Source : Ga Kayan Da Nake Buqatada Farko Zaki Jiqa Shinkafar Ki Tayi Minti Goma Sae Ki Wanke Ta Ki Zuba A Tukunya Ruwa Ya Haye Kanta Sae Ki Rufe Ta Idan Ta Fara ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : May 15, 2026

Step:

  1. Ga Kayan da nake buqata

    Tuwon shinkafa da miyar taushematakin girki1 hoto
  2. Da farko Zaki jiqa shinkafar ki tayi minti goma sae ki wanke ta ki zuba a tukunya ruwa ya Haye kanta sae ki rufe ta idan ta Fara tafasa ki rage wutarki ki barta ta tso tse a hankali idan ta tso tse sae ki tuqa ta sosae ki dakko Mara da qoqo ki malmala sae kisa a flask

    Tuwon shinkafa da miyar taushematakin girki2 hoto Tuwon shinkafa da miyar taushematakin girki2 hoto
  3. Ita Kuma miyar taushe da farko Zaki wanke Kayan miyanki ki markada sae ki zuba a tukunya ki tafasa namanki ki ajiye Shi ki dora wannan Kayan Miya a wuta idan ya tafasa ya tso tse kisa namanki akai ki zuba man gyada ki soya su idan ya soyu sae ki zuba sinadarin dandano akai ki zuba gyadarki akai ki kawo ruwan namanki ki zuba ki kawo wankakken alayyahunki Wanda Kika yanka ki zuba akae sae ki juya su sannan ki rufe idan yayi minti uku sae ki sauke

  4. Shikenan tuwon shinkafa miyar taushe ya kammala ayi sahur cikin nishadi da walwala

    Tuwon shinkafa da miyar taushematakin girki4 hoto

Ingredients

  1. Shinkafa Kofi biyu ta tuwo
  2. Gyada rabin kofi
  3. Man gyada rabin kofi
  4. Timatir manya guda biyar
  5. Tattasai manya guda uku
  6. Attaruhu guda biyu
  7. Albasa babba guda daya
  8. Nama
  9. Sinadarin dandano guda biyar

Related Recipes

Fried yam

Fried yam

Dambun couscous

Dambun couscous

Maize and cassava swallow with okro soup

Maize and cassava swallow with okro soup

quick yellow cake

quick yellow cake

Zobo

Zobo

Granola parfait

Granola parfait

Floppy pancake

Floppy pancake

Waffles

Waffles