Zobo

Source : Ga Kayan Da Nake Bukata Da Farko Zaki Wanke Zobo Naki Ki Zuba Ruwa Kofi Daya Kisaka Citta Ki Saka Na A Na A Girfa Sae Ki Dora A Wuta Idan Ya Tafasa Sae ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 11, 2026

Step:

  1. Ga Kayan da nake bukata

    Zobomatakin girki1 hoto Zobomatakin girki1 hoto
  2. Da farko Zaki wanke zobo naki ki zuba ruwa kofi daya kisaka citta ki saka na'a na'a girfa,sae ki dora a wuta idan ya tafasa sae ki sauke shi

    Zobomatakin girki2 hoto Zobomatakin girki2 hoto
  3. Idan ya huce sai ki zuba kokomba wadda kika gogata akae sae ki tace shi sae ki qara ruwa kofi daya idan kika tace sae ki matse lemon tsami ki zuba a ciki,ki zuba sikari,ki matse lemon zaqi ki zuba akae,ki zuba tiara akae sae ki juya sosae

    Zobomatakin girki3 hoto Zobomatakin girki3 hoto Zobomatakin girki3 hoto
  4. Idan ya juyu sae ki saka a firji yayi sanyi idan yayi sanyi sae ki rabawa iyali shikenan kingama

    Zobomatakin girki4 hoto Zobomatakin girki4 hoto Zobomatakin girki4 hoto

Ingredients

  1. kofi daya na zobo
  2. kokomba guda daya
  3. Lemo na zaki guda daya
  4. Na'a na'a
  5. Citta karamin cokali guda daya
  6. gwan gwanin sikari guda daya
  7. Lemo na tsami guda daya
  8. Tiara guda daya berries flavor
  9. Girfa guda daya

Related Recipes

Quick And Easy vegetables fried rice

Quick And Easy vegetables fried rice

Gizzard kebab

Gizzard kebab

Chicken pepper soup with spinach

Chicken pepper soup with spinach

Chicken floss

Chicken floss

Apple and pineapple juice

Apple and pineapple juice

Oil base cupcake

Oil base cupcake

Spaghetti and liver sauce

Spaghetti and liver sauce

Mango chicken stir fry

Mango chicken stir fry