Dafadukar macaroni

Source : Da Farko Ki Zuba Mai A Tukunya Sai Ki Zuba Albasa Kadan Idan Ta Dan Soyu Sai Ki Zuba Citta Da Tafarnuwa Ki Dan Soya Sai Ki Zuba Kayan Miyanki Ki Barshi ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 29, 2026

Step:

  1. Da farko ki zuba mai a tukunya sai ki zuba albasa kadan idan ta dan soyu sai ki zuba citta da tafarnuwa ki dan soya sai ki zuba kayan miyanki ki barshi ya dan soyu.

  2. Sai ki zuba dandano da kayan kanshi da gishiri yadda kike bukata.sai ki zuba ruwa yadda zai dafa miki makaroninki ki barshi ya tafaso

  3. Idan ya tafaso sai ki zuba macaroni.idan ta kusa dahuwa ki zuba karas da albasa.idan ruwan bai isa ba sai ki kara kadan idan yana bukatar karin dandano sai ki kara ki barshi ya karasa dahuwa.


Ingredients

  1. Makaroni
  2. Jajjagen kayan miya
  3. Citta da tafarnuwa dakakke
  4. Karas yankakke
  5. Albasa yankakkiya
  6. Mai
  7. Dandano
  8. Kayan kanshi
  9. Gishiri
  10. Nama tafasashe
  11. Ruwa

Related Recipes

Faten wake

Faten wake

Red velvet cake

Red velvet cake

Stir fried potatoes with veggies and gizzard

Stir fried potatoes with veggies and gizzard

Dafadukar penne pasta

Dafadukar penne pasta

Jollof couscous

Jollof couscous

Shepherds pie

Shepherds pie

Pan toast with scrambled eggs

Pan toast with scrambled eggs

Shelpek flat bread

Shelpek flat bread