Taliya dafa duka

Source : Zaki Sa Mai Tukunya Ki Soya Ki Saka Jajjage Ki Sa Kayan Qamshi Da Dandano Ki Zuba Daffafen Nama Sai Kisa Ruwan Nama Daidai Yadda Zai Dafa Mikiki Rufe ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 22, 2026

Step:

  1. Zaki sa mai tukunya ki soya ki saka jajjage ki sa kayan qamshi da dandano. Ki zuba daffafen nama. Sai kisa ruwan nama daidai yadda zai dafa miki

  2. Ki rufe tukunya ruwan ya tafasa, sai a zuba taliyar a dan motsa. A rufe tukunyar

  3. Idan ta dahu sai a kwashe.


Ingredients

  1. Taliya
  2. Jajjagen kayan miya
  3. Dandano
  4. Kayan kamshi
  5. Nama
  6. Man gyada

Related Recipes

Puff puff 2

Puff puff 2

Date fries

Date fries

Cucumber lemonade

Cucumber lemonade

Pancakes

Pancakes

Swiss rolls

Swiss rolls

Potato beef kebab

Potato beef kebab

Citrus semolina bread

Citrus semolina bread

Handmade pasta 2

Handmade pasta 2