Source : A Tankade Fulawa A Ajiye A Gefe A Sami Roba Me Tsafta A Zuba Sukari Kwai Da Butter Ayi Ta Juyawa Har Sai Sun Hade Jikin Su A Zuba Baking Powder Flavo...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Khady Dharuna
at : April 22, 2026
Step:
A tankade fulawa a ajiye a gefe.
A sami roba me tsafta a zuba sukari, kwai da butter, ayi ta juyawa har sai sun hade jikin su.
A zuba baking powder, flavors, kwakwa da kantu a juya sosai, sannan a kawo fulawar a zuba ana juyawa har sai ya hade ya zama gari.
A zuba ruwa da kadan kadan ana kwabawa har ya hade jikinsa, kkwabin Kar yayi tauri.
Sannan a yayyanka fulawar a dunga murzawa ana yankawa.
A Dora mai a kan wuta a yayyanka albasa Idan yayi zafi sai a dunga zuba cincin din a ciki da kadan kadan ana juyawa har ya soyu sai a kwashe.
Ingredients
Fulawa Rabin kwano
Butter Sima's leda 1 da cokali 3
Baking powder babban cokali 1
Sukari gwangwani 2
Bushashiyar kwakwa cokali 4
Kantu (ridi) cokali 2
2 Kwai manya guda
1 Flavor vanilla murfi
1 Flavor na kwakwa murfi
Mai domin suya
Albasa domin soya mai
Related Recipes
Noodles
Mummuki bread
Bread crumb akara
Fried meat pie
Chicken classy soup
Dambun kaza me dadi
Dankali doya da farfesun kayan ciki
Farfesun kazasoyayyiya da dafaffiya me kayan lambu