Kosai acikin buredi

Source : Zaki Wanke Ki Surfa Ki Cere Hancin Waken Ki Ki Kai A Markada Miki Da Albasa Da Tattasai Sai Ki Sa Kayan Kanshin Ki Da Farin Magi Sai A Bugashi Sosai Za...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 19, 2026

Step:

  1. Zaki wanke ki surfa ki cere hancin waken ki ki Kai a markada miki da albasa da tattasai

    Kosai acikin buredimatakin girki1 hoto Kosai acikin buredimatakin girki1 hoto Kosai acikin buredimatakin girki1 hoto
  2. Sai ki sa kayan kanshin ki da farin magi sai a bugashi sosai zaki iya yanka wani albasa acikin shi

    Kosai acikin buredimatakin girki2 hoto
  3. Sai kisa mai kadan a kasko kamar yanda ake soya kwai sai ki dan debo kullinki kadan ki zuba kamar cokali daya saiki rufe kwaskon ki sannan wuta kadan Idan saman ya dahu sai ki juya shi Idan ya soyu shikenan sai saiki shi a tsakiyyan buredinki aci lafiya

    Kosai acikin buredimatakin girki3 hoto Kosai acikin buredimatakin girki3 hoto Kosai acikin buredimatakin girki3 hoto

Ingredients

  1. buredi me kamar kwallo
  2. 2 cupi na Wake
  3. 1 albasa
  4. 3 tattasai
  5. cokali 1 naKayan kanshi
  6. Mai na soya

Related Recipes

Fluffy doughnuts

Fluffy doughnuts

Pepper Onion and Ginger flavoured Puff Puff

Pepper Onion and Ginger flavoured Puff Puff

Indome noodles

Indome noodles

Beef tacos rice

Beef tacos rice

Home made mayyonise

Home made mayyonise

Kwai me gardi

Kwai me gardi

Butter Cookies

Butter Cookies

Limun kwakwa da mangoro

Limun kwakwa da mangoro