Gasashshen meat pie

Source : A Zuba Mai A Kasko Idan Ya Dau Zafi Sai A Zuba Albasa A Juya A Zuba Ruwa Cokali 1 A Motsa Minti 2 Sai A Zuba Attaruhun A Motsa A Zuba Naman Shima A M...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 19, 2026

Step:

  1. A zuba mai a kasko Idan ya dau zafi sai a zuba albasa, a juya a zuba ruwa cokali 1, a motsa minti 2 sai a zuba attaruhun a motsa, a zuba naman shima a motsa na minti 3 sai a juye dankalin a ciki a saka magi, curry parsley da spices a juya a bashshi ya karasa sai a sauke.

    Gasashshen meat piematakin girki1 hoto Gasashshen meat piematakin girki1 hoto
  2. A tankade fulawa a zuba butter, magie guda 2, bakar gode, gishiri kadan da spices a juya sai sun hade guru daya sannan a zuba ruwan dumi a kwaba. Har sai ya hade jikinsa

    Gasashshen meat piematakin girki2 hoto
  3. A yayyanka kwabin, sannan a barbada fulawa a abin murji a dunga fadadawa sai a saka a abin dannewa a shafa ruwa a bakin sannan a zuba hadin a danne.

  4. A shimfida foil paper a kan farantin gashi sai a shafa butter sai a dunga jera meat pie din akai

    Gasashshen meat piematakin girki4 hoto
  5. A kada kwai sannan a yi amfani da brush na kitchen a shafa a saman meat pie din.

    Gasashshen meat piematakin girki5 hoto
  6. A kawo ridi a barbada a saman meat pie din.

    Gasashshen meat piematakin girki6 hoto
  7. A kunna oven a barshi yayi zafi sai a rage wutar a saka tray din a ciki a barshi ya gasu sai an ga ya fara zama ruwan Zuma sai a cire.

    Gasashshen meat piematakin girki7 hoto
  8. A juye a kwano. An gama

    Gasashshen meat piematakin girki8 hoto Gasashshen meat piematakin girki8 hoto

Ingredients

  1. 2 Fulawa Kofi
  2. Bakar hoda 1/2 cakali
  3. Butter cokali 3
  4. Kayan kamshi kadan
  5. Curry kadan
  6. 2 Magi guda
  7. Dankalin turawa guda 2 manya
  8. Nama yanka 5 madaidaita
  9. Parsley cokali 2 yankakke
  10. cokali Attaruhu jajjagagge Rabin karamin
  11. 4 Gogaggiyar albasa cokaki
  12. 1 Kwai guda
  13. Ridi cokali 2
  14. Mai
  15. Butter cokali 1 don't shafawa a farantin gashi
  16. m

Related Recipes

Gireba

Gireba

Spice Paratha

Spice Paratha

Fresh ginger and lemon juice

Fresh ginger and lemon juice

Jallop din shinkafa

Jallop din shinkafa

Shawarma

Shawarma

Mummuki bread

Mummuki bread

Traditional pizza/bandashe

Traditional pizza/bandashe

Macaroni salad

Macaroni salad