Source : Ki Wanke Zobo Ki Zuba A Tukunya Kisa Citta Kanunfari Da Ruwa Saiki Bari Ya Tafaso Ki Tace Ki Kuma Kara Ruwa Ki Nika Gurjin A Bulenda Saiki Tace Ruwan ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : August 17, 2026
Step:
Ki wanke zobo ki zuba a tukunya, kisa citta, kanunfari da ruwa saiki bari ya tafaso ki tace ki kuma kara ruwa.
Ki nika gurjin a bulenda saiki tace ruwan kisa a zobo saiki zuba siga.