Biskin alkama da miyan taushe

Source : Ki Tafasa Ruwa Saiki Zuba Mai Kadan Da Gishiri Ki Barsu Su Kara Tafasa Kadan Saikina Zuba Garin Biskin Kina Juyawa Har Yay Tauri Saiki Rufe Ya Turara ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 14, 2025

Step:

  1. Ki tafasa ruwa saiki zuba mai kadan da gishiri, ki barsu su kara tafasa kadan saikina zuba garin biskin kina juyawa har yay tauri. saiki rufe ya turara zuwa 3mins, saiki bude ki tonashi sosai sannan ki kara rufewa ya gama turara a low heat.

  2. Ki tafasa namanki da kabewa, citta, onion, maggi and salt.

  3. Idan ya dahu saiki cire kabewan ki hadata da kayan miya kiyi blending dinsu saiki juyesu cikin tafashan naman, kisa manja gyada, yakuwa, maggi. Ki barsu suyi ta dahuwa zuwa 5mins. Saiki saka alayyahu da sliced onion da onga. After 2mins tayi.


Ingredients

  1. Alkama
  2. Water
  3. Salt
  4. pepper
  5. Scotch bonnet
  6. Tomatoes
  7. Pumpkin
  8. Spinach
  9. Onion
  10. Beef
  11. Groundnut
  12. Maggi
  13. Salt
  14. Yakuwa
  15. Palm oil

Related Recipes

Peppered meat

Peppered meat

Salmon flower

Salmon flower

Strips meat pie

Strips meat pie

Potato salad

Potato salad

Sultan chips

Sultan chips

Stir fry vegetables

Stir fry vegetables

Steak lobster shrimp date night series

Steak lobster shrimp date night series

Coconut Burfi

Coconut Burfi