Source : Ki Gyara Zobo Ki Wanke Sannan Kisa Dakakken Kanunfari Citta Kimba And Water Ki Tafasa Shi Sannan Ki Tace Ki Barshi Yasha Iska Saiki Kara Ruwa Kisa Tia...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : April 29, 2026
Step:
Ki gyara zobo ki wanke sannan kisa dakakken kanunfari, citta, kimba and water ki tafasa shi sannan ki tace ki barshi yasha iska.
Saiki kara ruwa kisa tiara and sugar. Kisa a fridge yay sanyi.
Ki sami orange ki wanke ki yanka sannan ki matse ruwansu. Kisa a fridge yay sanyi.
Idan sunyi sanyi ki dauko glass cup ki xuba lemon juice din da farko saiki zuba zobo juice a sama.