Source : Zaki Jika Shinkafa Har Tsawon Awanni 4 Sai Ki Wanke Ki Kai Markade Idan An Markada Sai Ki Dibi Kullun Kadan Sai Ki Sa A Bowl Kisa Mishi Tafashashen Ruwa...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by NI'EEMA'S KITCHEN
at : September 7, 2026
Step:
Zaki jika shinkafa har tsawon awanni 4 sai ki wanke ki kai markade idan an markada sai ki dibi kullun kadan sai ki sa a bowl kisa mishi tafashashen ruwa sai ki dama zanyi kaman koko sai ki hada a kullun mai yawa ki juya shi sosai sai kisa yeast ki rufe kisa a waje mai dumi idan ya tashi sai kisa baking powder da sugar da pinch of salt da albasa sai ki fara suya
Ingredients
2 cup Shinkafa tuwo
1 spoon Yeast
1 spoon Baking powder
Sugar
Salt
Albasa
Related Recipes
Fried yam with stew
Chicken stock
Masala Dosa | Plain Dosa | Set Dosa | All In One Batter | By Neetu Suresh