Source : Ki Jajjaga Ataruhu Ki Yanka Albasa Ki Wanke Fish Ki Bare Ki Cire Mashi Kaya Kisa Ruwa Ya Tafasa Saiki Zuba Fish Ataruhu Albasa And Maggi Su Kara Taf...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : April 16, 2026
Step:
Ki jajjaga ataruhu, ki yanka albasa, ki wanke fish ki bare ki cire mashi Kaya.
Kisa ruwa ya tafasa saiki zuba fish, ataruhu, albasa and maggi su kara tafasowa saiki zuba indomie ki barta ta nuna.