Zobo

Source : Ga Kayan Da Nake Buqata Da Farko Zaki Wanke Zobon Ki Ki Zuba Ruwa Kofi Biyu A Ciki Ki Saka Na A Na A Da Citta Sae Ki Tafasa Idan Ya Tafasa Sae Ki Taces...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 12, 2026

Step:

  1. Ga Kayan da nake buqata

    Zobomatakin girki1 hoto Zobomatakin girki1 hoto Zobomatakin girki1 hoto
  2. Da farko Zaki wanke zobon ki ki zuba ruwa Kofi biyu a ciki ki saka na'a na'a da citta sae ki tafasa idan ya tafasa sae ki taceshi

    Zobomatakin girki2 hoto Zobomatakin girki2 hoto
  3. Idan Kika tace sae ki saka zuma ki juya sosae sae kisa a firji idan kinaso basae kinsa a firji ba za'a iya Sha da dumi musamman ga wanda yake da ciwon tari ko ciwon maqogaro(sore throat)


Ingredients

  1. Zobo
  2. Citta karamin cokali guda daya
  3. Zuma(honey) babban cokali guda goma

Related Recipes

Vegetable potatoes

Vegetable potatoes

Bread rolls

Bread rolls

Hot milk sponge cake

Hot milk sponge cake

Meat pie

Meat pie

Chicken yam balls

Chicken yam balls

Vanilla Pancake

Vanilla Pancake

Aero Peppermint Dessert

Aero Peppermint Dessert

Mini pancakes

Mini pancakes