Dan malele

Source : Ki Zuba Ruwa Ya Tafasa Saiki Zuba Maggi Gishiri Da Albasa Sannan Ki Zuba Masar Kadan Kadan Amma Karki Barshi Yay Kauri Ki Barshi Yay Kauri Kuma Ya Nun...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 11, 2026

Step:

  1. Ki zuba ruwa ya tafasa saiki zuba maggi, gishiri da albasa sannan ki zuba masar kadan kadan(amma karki barshi yay kauri).

  2. Ki barshi yay kauri kuma ya nuna dan kanshi.

  3. Ki soya manja da albasa.

  4. Kiyi serving da manja da yajin barkono.


Ingredients

  1. Garin masavita
  2. Ajjino moto
  3. Salt
  4. Onion
  5. Water
  6. Palm oil
  7. Yajin barkono

Related Recipes

Special Dan wake

Special Dan wake

Chicken Cordon Bleu

Chicken Cordon Bleu

Fruit kheer

Fruit kheer

Spicy chinchin

Spicy chinchin

Kau kauballa kobo

Kau kauballa kobo

Pepper meat

Pepper meat

Veggies Spring rolls

Veggies Spring rolls

Bread omelette

Bread omelette