Source : Zaki Hada Alabo Da Flour Kiyi Mixing Sai Ki Sa Kuka Da Kanwa Ki Kwada Shi Sai Ki Daura Ruwa A Wuta Idan Ya Tafasa Sai Ki Rika Jefawa A Ruwa Kina Duba Ka...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by NI'EEMA'S KITCHEN
at : September 8, 2026
Step:
Zaki hada alabo da flour kiyi mixing sai ki sa kuka da kanwa ki kwada shi sai ki daura ruwa a wuta idan ya tafasa sai ki rika jefawa a ruwa kina duba kada ya rika kumfa yana kashe wuta sai ki bar shi yayi 3 mins sai ki kwashe
Sai kisa mai da yaji da maggi ki yanka tomatoes da onion da ugu amma na dafa shi enjoy da kwai daffafe