Source : Ki Tankade Garin Dan Wake Flour And Kuka Saiki Juya Sosai Ki Zuba Ruwan Kanwa Ki Kwaba Mai Kyau And Set Aside Ki Tafasa Ruwan Zafi Idan Ya Tafasa Sai...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : April 11, 2026
Step:
Ki tankade garin Dan wake, flour and kuka saiki juya sosai. Ki zuba ruwan kanwa ki kwaba mai kyau and set aside.
Ki tafasa ruwan zafi, idan ya tafasa saikina diban kullun da kika kwaba kina sawa cikin ruwan dake kan wuta. Idan kin gama saiki barshi ya dahu.
Ki yanka lettuce saiki wanke da salt. Ki yanka boiled eggs din.