Diblan

Source : Zaki Hada Kayanki Duka Waje Daya Saiki Sa Ruwa Da Kadan Kdan Kina Motsawa Hard Dai Filawar Ta Hade Jikan Shikamar Kwabin Cincinsaiki Buga Shi Sosai Kama...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 4, 2026

Step:

  1. Zaki hada kayanki duka waje daya saiki sa ruwa da kadan kdan kina motsawa hard dai filawar ta hade jikan shikamar kwabin cincin

  2. Saiki buga shi sosai kamar na mintuna 10 sai ki rufe shi ya huta na wani mintuna 10

  3. Bayan nan saiki dauko ki murza shi ki fitar da shape din da kike so sai ki soyashi

  4. Shi kuma zuman zaki matse leman tsame kisa,filebun da kikeso kisa sikarinki da dan ruwa kadan

  5. Ki dafashi a da wuta kadan kar sai ruwan ya kune zakiga yayi danko shin sai ki tsuma dublin dinki a viki shknn


Ingredients

  1. 2 cupi ma filawa
  2. 1 ckl na bakin post
  3. 4 ckl da sukari
  4. Dan gishiri
  5. 5 ckl na mai
  6. Sai zuman dublan sigari cupi 1 da lemon tami 1

Related Recipes

Ferfeson anta

Ferfeson anta

Yam Porridge

Yam Porridge

Ekuru White Moi Moi updated

Ekuru White Moi Moi updated

Awara

Awara

Steam moi moi

Steam moi moi

Healthy Baked Crackers

Healthy Baked Crackers

Kwakwadabino da mongoro

Kwakwadabino da mongoro

Flat bread with Egg sauce

Flat bread with Egg sauce