Yajin tafarnuwa

Source : Zaki Daka Farin Magi Kisa Donkole Da Gishiri Ki Kwashe Saiki Daka Citta Itama Ki Kwashe Saiki Data Burkunon Ki Shima Ki Ajjeyishi Agentsaiki Daka Tafarn...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 4, 2026

Step:

  1. Zaki daka farin magi kisa donkole da gishiri ki kwashe saiki daka citta itama ki kwashe saiki data burkunon ki shima ki ajjeyishi agent

  2. Saiki daka tafarnuwanki kidan sa mishi mai kadan saiki hada duka kayan da kika dada waje daya ki daka Su shiknn


Ingredients

  1. Barkino
  2. Donkole
  3. Gishiri
  4. Farin magi
  5. Kuli
  6. Tafarnuwa
  7. Citta
  8. mai kadan

Related Recipes

Moi moin semovita

Moi moin semovita

Crepe Egg Roll

Crepe Egg Roll

Vanillah cake

Vanillah cake

Creamy egg

Creamy egg

Tamarin drink

Tamarin drink

Kusan semovita

Kusan semovita

Chicken Pie

Chicken Pie

Bread and egg

Bread and egg