Ruwan kankaran madara(ice cream)

Source : Zakisa Garin Whipped Da Cupi Na Madara Mai Sanyi Ki Juya Sosai Sai Kisa Madaran Me Kauri Da Vanilla Ki Juya Sosaisai Kisa A Firigi Yayi Sanyi Sosai Na A...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 4, 2026

Step:

  1. Zakisa garin whipped da cupi na madara mai sanyi ki juya sosai sai kisa madaran me kauri da vanilla ki juya sosai

  2. Sai kisa a firigi yayi sanyi sosai na awanni 6 shknn


Ingredients

  1. Cupi 1 madara mai sanyi
  2. 1/2 Madaran mai kauri (condensed milk)
  3. 1 Ckl Vanilla
  4. 1 cupi ma garin whipped

Related Recipes

Danwake

Danwake

Kwai me gardi

Kwai me gardi

Crunchy buns

Crunchy buns

Bow tie dublan

Bow tie dublan

Potatoes donut pie

Potatoes donut pie

Egg pudding

Egg pudding

Healthy Baked Crackers

Healthy Baked Crackers

Bausbausa

Bausbausa