Kusan samonbita

Source : Zaki Kasa Kwai A Kan Garin Ki Acikin Balander Kisa Duka Kayanki Aciki Ki Markadesai Yayi Laushe Sosai Saiki Sa Mai Yayi Zafe Ki Soya Shi Markadawan Shin...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 4, 2026

Step:

  1. Zaki kasa kwai a kan garin ki acikin balander kisa duka kayanki aciki ki markade

  2. Sai yayi laushe sosai saiki sa mai yayi zafe ki soya,shi markadawan shine a matsayin bugashi


Ingredients

  1. 1 cufi filawa
  2. 4 kwai
  3. Gishiri
  4. Farin magi
  5. Kayan kanshi
  6. Mai
  7. Tattasai
  8. Albasa

Related Recipes

Fish roll

Fish roll

Miyan allayyahu

Miyan allayyahu

Alewar tsamiya

Alewar tsamiya

Pancakes

Pancakes

Palm oil Semo with Melon Soup

Palm oil Semo with Melon Soup

Cake me chacolate aciki

Cake me chacolate aciki

Pasta with veggies

Pasta with veggies

Gurasa

Gurasa