Source : Zaki Jajjaga Kayan Miyan Ki Ki Daka Gyadar Kisaiki Soya Mai Da Kayan Miya Kayan Kanshi Da Dandanosai Kisa Gyadarki Da Ruman Nama Da Dan Ruwaidan Gyadar ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Sumy's delicious
at : April 4, 2026
Step:
Zaki jajjaga Kayan miyan ki,ki daka gyadar ki
Saiki soya mai da Kayan miya,Kayan kanshi,da dandano
Sai kisa gyadarki da ruman nama da dan ruwa
Idan gyadar ta dahu saiki sa allayyahun ki ki dafashi na mintuna 5 shknn