Source : Zaki Dafa Shinkafar Ki Dadan Mai Da Gishiri Da Peas Idan Suka Dauko Dahuwa Saiki Saukekisa Mai A Kaso Da Kayan Miya Kayan Kanshi Karas Kisoyasu Sosai Sa...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Sumy's delicious
at : April 4, 2026
Step:
Zaki dafa shinkafar ki dadan mai da gishiri da peas idan suka dauko dahuwa saiki sauke
Kisa mai a kaso da kayan miya Kayan kanshi karas kisoyasu sosai saiki sa shinkafar ki ki joya shima sai ki dan sa ruwa kadan dasu sinadarin dandano ki rufe harsai ya dahu