Source : Da Farko Na Wanke Corn Peas Da Karas Ina Sannan Na Gurza Karas Da Albasa Da Tattasaisai Kisa Mai Kadan A Kasko Yayi Zafi Sai Kisa Kayan Ki Aciki Amma Ba...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Sumy's delicious
at : September 26, 2026
Step:
DA farko na wanke corn,peas,da.karas ina sannan na gurza karas da albasa da tattasai
Sai kisa mai kadan a kasko yayi zafi Sai kisa Kayan Ki aciki amma banda kwai ki soya sosai na minti 5 da dan gishiri Sai ki kwashe
Ki fasa kwai ki kada shi sosai. Kisa mai kadan akasco saiki sa kwanki aciki Idan ya dauko dahuwa saiki sa Kayan da Kika soya kamar haka Sai ki nannade shi ahankali haka zakita nannadawa har hadin naki ya kare