Limon agwalima

Source : Zaki Cire Kwallayin Agwalimar Sai Ki Markada Shi Da Chitta Da Sukari Idan Kina So Zaki Iya Cire Bawansaikisa A Firigi Yayi Sanyi Ko Kisa Kankara

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 4, 2026

Step:

  1. Zaki cire kwallayin agwalimar sai ki markada shi da chitta da sukari idan kina so zaki iya cire bawan

  2. Saikisa a firigi yayi sanyi ko kisa kankara


Ingredients

  1. 3 agwalima
  2. Sikari
  3. Chitta

Related Recipes

Milk candy

Milk candy

Chinchin

Chinchin

Plantain Egg Samosa/ Spring Rolls

Plantain Egg Samosa/ Spring Rolls

Danbun nama

Danbun nama

Tumeric Semo and Vegetable soup

Tumeric Semo and Vegetable soup

Boiled Yam and Garden Egg Stew

Boiled Yam and Garden Egg Stew

Samosa

Samosa

Gasashshen alale

Gasashshen alale