Datun shinkafa da zogale

Source : A Wanke Zogale A Gyara A Wanke Kayan Miya A Yankaa Hade Duka Wuri Daya A Yamutsa Sai Acisai A Hada Da Daffafiryan Shinkafan Aci Aci Dadi Lafiya

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 2, 2026

Step:

  1. A wanke zogale a gyara, a wanke kayan Miya a yanka

  2. A hade duka wuri daya a yamutsa sai aci

  3. Sai a hada da daffafiryan shinkafan aci.

  4. Aci dadi lafiya


Ingredients

  1. Dafaffar shinkafa
  2. ,zogale
  3. dakakken kuli
  4. tumatur,
  5. Albasa
  6. Maggi
  7. yaji
  8. tafarnuwa
  9. mai

Related Recipes

Pop corn

Pop corn

Pep chicken

Pep chicken

Local suya

Local suya

Simple coleslaw

Simple coleslaw

Jalof din kus kus

Jalof din kus kus

Fried yam and scrambled eggs

Fried yam and scrambled eggs

Fluffy doughnuts

Fluffy doughnuts

Avocado smoothie 2

Avocado smoothie 2