Source : Zaki Yanka Namanki A Tsaye Ki Wanke Saiki Tsane Saiki Zuba Soy Sauce Ki Zuba Corn Flour Ki Gurza Citta Da Tafarnuwa Saiki Juya Ki Ajiye Ko Kisa A Fridg...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by zhalphart kitchen
at : March 30, 2026
Step:
Zaki yanka namanki a tsaye ki wanke saiki tsane,saiki zuba soy sauce ki zuba corn flour ki gurza citta da tafarnuwa
Saiki juya ki ajiye ko kisa a fridge kamar 15minute haka
Ki dora pan ki zuba mai kadan saiki dinga soyawa kamar idan yayi saiki kwashe ki ajiye aside
Ki yanka green papper da red bell pepper da albasa, ki dora pan ki zuba mai idan yayi zafi sai zuba albasa kisa garlic da citta ki dinga juyawa kmr 2minute saiki zuba wannan veggies din da kika yanka shima ki dinga juyawa,dama kin dafa Carrot dinki da green beans dinki ki zuba shima kina juyawa
Idan ya danyi laushi ki zuba maggi ki juya saiki dakko kwai ki fasa aciki ki juya,scramble zakiyi shi
Ki zuba per boiler rice dinki ki juya sosai saiki zuba soy sauce da lawashi sai ki zuba namanki ki dinga juyawa kmr 5 minute haka saiki sauke
Enjoyzaki iya ci da onion sauce ko pepper chicken
Ingredients
Nama
Oil
Red bell papper and green bell pepper,onion,carrot,green beans