Source : Ki Samu Roba Saiki Zuba Fulawa Koko Hoda Bekin Hoda Da Bekin Soda Ki Tankade Saiki Ajiye Gefe Ki Sami Wata Roba Ki Zuba Ruwan Dumi Da Madara Saiki Juy...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : April 1, 2026
Step:
Ki samu roba saiki zuba fulawa, koko hoda, Bekin hoda da Bekin soda ki tankade saiki ajiye gefe.
Ki sami wata roba ki zuba ruwan dumi da madara saiki juya saiki zuba siga akai.
Ki fasa kwai a wani kwanon saiki zuba mai cikinshi, ki karkada.
Ki zuba hadin fulawan acikin madaran da kwai saiki juya sosai sannan ki gasa.
Idan ya gasu saiki barshi ya huce acikin tukunyar gashin sannan ki cire kek din.