Faten doya

Source : Zaki Fere Doya Sai Ki Yanka Kanana Kananasaki Daura Tukunya A Wuta Kisa Manja Da Kayan Miya Ki Soya Ki Sa Ruwa Da Kifi Bushashe Sai Maggi And Curry Salt...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : September 11, 2026

Step:

  1. Zaki fere doya sai ki yanka kanana kanana

  2. Saki daura tukunya a wuta kisa manja da kayan miya ki soya ki sa ruwa da kifi bushashe sai maggi and curry,salt

  3. Idan ruwa ya tafasa sai ki sa doyan ki rufe idan ya kusa nuna sai ki gutsira doya ya cabe sai kisa alaiyahu sai ki rufe ya steaming


Ingredients

  1. Doya
  2. Kayan miya
  3. Alaiyahu
  4. Maggi
  5. Curry
  6. Manja
  7. Bushashshe kifi

Related Recipes

Gujarati Menu Kathiyawadi Special

Gujarati Menu Kathiyawadi Special

Butter chicken

Butter chicken

Methi Malai Matar

Methi Malai Matar

Punjabi dal tadka with salad and roti

Punjabi dal tadka with salad and roti

Crispy potato hash browns

Crispy potato hash browns

OHA soup

OHA soup

Stuffed Friyams Chat

Stuffed Friyams Chat

Butterfinger Lush

Butterfinger Lush