Source : Ki Zuba Fulawa Koko Hoda Bekin Hoda Da Bekin Soda A Rariya Ki Tankade Saiki Juyasu Sosai Ki Hada Siga Bota Da Banila Filebo Kiyi Ta Juyawa Sosai Har ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : April 1, 2026
Step:
Ki zuba fulawa, koko hoda, Bekin hoda da bekin soda a rariya ki tankade saiki juyasu sosai.
Ki hada siga, bota da banila filebo kiyi ta juyawa sosai har sai ya ninka yawanshi, saiki zuba kwai da bota milik ki kara juyawa.
Ki juye fulawa da jar kala cikin hadin bota saiki juya sosai.
Ki shafa bota a tukunyar gashi saiki barbada fulawa saiki zuba kwabin kek din
Saiki gasa. Idan kinzo gashin ki zuba ruwan dumi a cikin tray din oven(yana sakashi yin laushi sosai) saiki daura tukunyan kek din akan wayan cikin oven din.
Ingredients
450 g Fulawa
500 g Bota
250 g siga
Banila cokali biyu
Kwai guda shida
cokali Bekin hoda karamin
cokali Bekin soda karamin
Koko hoda rabin Kofi
cokali Jar kala rabin
Bota milik Kofi daya
Related Recipes
Chapati
Biscuits
Plantain into veggie
Sriracha Mushrooms
Watermelon and coconut drink
Homemade quarter pounders with mozarella caramelised garlic red onions and mushrooms