Jan kek

Source : Ki Zuba Fulawa Koko Hoda Bekin Hoda Da Bekin Soda A Rariya Ki Tankade Saiki Juyasu Sosai Ki Hada Siga Bota Da Banila Filebo Kiyi Ta Juyawa Sosai Har ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 1, 2026

Step:

  1. Ki zuba fulawa, koko hoda, Bekin hoda da bekin soda a rariya ki tankade saiki juyasu sosai.

    Jan kekmatakin girki1 hoto
  2. Ki hada siga, bota da banila filebo kiyi ta juyawa sosai har sai ya ninka yawanshi, saiki zuba kwai da bota milik ki kara juyawa.

  3. Ki juye fulawa da jar kala cikin hadin bota saiki juya sosai.

  4. Ki shafa bota a tukunyar gashi saiki barbada fulawa saiki zuba kwabin kek din

  5. Saiki gasa. Idan kinzo gashin ki zuba ruwan dumi a cikin tray din oven(yana sakashi yin laushi sosai) saiki daura tukunyan kek din akan wayan cikin oven din.

    Jan kekmatakin girki5 hoto Jan kekmatakin girki5 hoto

Ingredients

  1. 450 g Fulawa
  2. 500 g Bota
  3. 250 g siga
  4. Banila cokali biyu
  5. Kwai guda shida
  6. cokali Bekin hoda karamin
  7. cokali Bekin soda karamin
  8. Koko hoda rabin Kofi
  9. cokali Jar kala rabin
  10. Bota milik Kofi daya

Related Recipes

Fruits kibab

Fruits kibab

Home made strawberry icecream

Home made strawberry icecream

Cheesy Mexican Chili

Cheesy Mexican Chili

Ghee mysore pak

Ghee mysore pak

Kunun zaki 1

Kunun zaki 1

Masala Dosa | Plain Dosa | Set Dosa | All In One Batter | By Neetu Suresh

Masala Dosa | Plain Dosa | Set Dosa | All In One Batter | By Neetu Suresh

Serving idea for bagels

Serving idea for bagels

Spaghetti sliders

Spaghetti sliders