Source : Ki Gyara Wakenki Saiki Tafasa Ya Fara Laushi Saiki Tace Waken Ki Da Ruwa Ya Tafasa Saiki Wanke Shinkafa Ki Zuba Idan Ta Kusanyi Saiki Wanke Ki Tsane Sh...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : March 26, 2026
Step:
Ki gyara wakenki saiki tafasa ya fara laushi saiki tace waken. Ki da ruwa ya tafasa saiki wanke shinkafa ki zuba idan ta kusanyi saiki wanke ki tsane shinkafan.
Ki sami tukunya ki zuba shinkafa, wake, farin maggi da ruwan zafi Kofi biyu. Saiki juya ki barsu su karasa nuns.