Shinkafa da wake

Source : Ki Gyara Wakenki Saiki Tafasa Ya Fara Laushi Saiki Tace Waken Ki Da Ruwa Ya Tafasa Saiki Wanke Shinkafa Ki Zuba Idan Ta Kusanyi Saiki Wanke Ki Tsane Sh...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : March 26, 2026

Step:

  1. Ki gyara wakenki saiki tafasa ya fara laushi saiki tace waken. Ki da ruwa ya tafasa saiki wanke shinkafa ki zuba idan ta kusanyi saiki wanke ki tsane shinkafan.

  2. Ki sami tukunya ki zuba shinkafa, wake, farin maggi da ruwan zafi Kofi biyu. Saiki juya ki barsu su karasa nuns.

  3. Ki soya manja da albasa.

  4. Saikici da mania da yaji

    Shinkafa da wake recipe step 4 photo

Ingredients

  1. Shinkafa Kofi uku
  2. Wake Kofi daya
  3. Maggi
  4. Gishiri
  5. Manja
  6. Yajin barkono
  7. Albasa
  8. Ajjino moto

Related Recipes

Doya da kwai

Doya da kwai

Jamrul/ Juice Rose-Apple Juice

Jamrul/ Juice Rose-Apple Juice

Caterpillar breadginger juice with mango and fura

Caterpillar breadginger juice with mango and fura

Veggie Makhni

Veggie Makhni

Chicken salad / keto

Chicken salad / keto

Faten tsaki

Faten tsaki

Charcuterie board / cheese board

Charcuterie board / cheese board

Soyayyen dankali da sauce din kifi

Soyayyen dankali da sauce din kifi