Faten tsaki

Source : Da Farko Zaki Wanke Tsakin Ki Tas Ki Aje A Gefe Sai Ki Yanka Alaiyahunki Ki Wanke Shima Ki Aje A Gefe Sai Ki Dan Daka Gyadarki Shima Ki Aje A Gefeki D...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : July 15, 2026

Step:

  1. Da farko zaki wanke tsakin ki tas ki aje a gefe, sai ki yanka alaiyahunki ki wanke shima ki aje a gefe, sai ki dan daka gyadarki shima ki aje a gefe

  2. Ki dora tukunya a wuta sai kisa mangyada ki soya markaden kayan miyanki anya soyu dai ki zuba maggi, gishiri, kayan kamshi sai ki tsaida sanwa, sai ki dakko gyadar nan kisa su tafaso tare

  3. Bayan ya tafasa sai ki zuba tsakinki kina juya kiyita juyawa har yayi kauri sabida kar ya kwanta a kasa. In yayi kauri sai ki barshi ya dahu. Daganan sai ki zuba dafaffen waken ki Kafin ya gama dahuwan sai ki zuba alaiyahunki ki barshi na mintuna biyar. Shikenan kin gama paten tsakin ki


Ingredients

  1. Tsakin masara
  2. Dafaffen wake
  3. Gyada
  4. Kayan miya
  5. Alaiyahu
  6. Mangyada
  7. Maggi da gishiri
  8. Kayan kamshi

Related Recipes

Pizza Dip with Toasted Garlic Baguettes

Pizza Dip with Toasted Garlic Baguettes

Jackfruit Cake

Jackfruit Cake

Amala beans soup ewedu and stew

Amala beans soup ewedu and stew

Dauphinois Potatoes

Dauphinois Potatoes

Mango Cake

Mango Cake

How to Brown Gravy

How to Brown Gravy

Banana Pudding

Banana Pudding

Soya beans milk

Soya beans milk