Source : Ki Fere Doyanki Ki Yanka Saikiyi Wanke Ki Saka Mata Gishiri Da Ruwa Saiki Daura A Wuta Ta Dahu Ki Fasa Kwai Ki Yanka Albasa Ki Zuba Da Maggi Da Ataruh...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : March 28, 2026
Step:
Ki fere doyanki ki yanka saikiyi wanke, ki saka mata gishiri da ruwa saiki daura a wuta ta dahu.
Ki fasa kwai, ki yanka albasa ki zuba da maggi da ataruhu sannan ki kada kwai kina saka doayan cikin ruwan kwan kina soyawa cikin mai mai zafi