Garau garau

Source : To Uwargida Da Farko Ki Gyara Wakenki Ki Wanke Ki Zuba A Tukunya Ki Dora A Wuta Idan Kin Duba Waken Ya Kusa Nuna Sai Ki Wanke Shinkafarki Tas Sannan K...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : March 24, 2026

Step:

  1. To uwargida, da farko ki gyara wakenki ki wanke ki zuba a tukunya ki dora a wuta.
    Idan kin duba waken ya kusa nuna sai ki wanke shinkafarki tas, sannan ki zuba a kan waken sai ki sa gishiri ki rufe.

  2. Sai ki dauko salat dinki ki wanke da gishiri, sannan ki yanka, ki wanke tumatir da albasa suma ki yanka ki ajiye a gefe.

  3. Sai ki duba Idan shinkafarki tadahu sai ki sauke.
    Ki soya man gyada da albasa.

  4. Sai ki zuba a kula ko a filet ki sa manki, da su salat, da maggi, da yajinki sannan a ci.

    Garau garaumatakin girki4 hoto Garau garaumatakin girki4 hoto

Ingredients

  1. Shinkafa Kofi daya
  2. Wake kofi daya
  3. Mai
  4. Yaji
  5. Latas
  6. Tumatir
  7. Albasa
  8. Maggi
  9. Gishiri

Related Recipes

Indomie mai albasa

Indomie mai albasa

Special indomie mai awara

Special indomie mai awara

Super soft bread

Super soft bread

Spaghetti with yam and stewgarnished with cabbage

Spaghetti with yam and stewgarnished with cabbage

Kwadon masa

Kwadon masa

Zobo mai kaninfari da minannas

Zobo mai kaninfari da minannas

Sweet fruit salad

Sweet fruit salad

Ginger drink

Ginger drink