Source : Da Farko Zaki Tafasa Dankali Da Cauliflower Da Karas Ki Zuba Gishiri Kadan Ki Jajjaga Kayan Miyanki Kisa Mai A Wuta Ki Soya Sai Ki Zuba Kayan Da Kika ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Halymatu
at : March 22, 2026
Step:
Da farko zaki tafasa dankali da cauliflower da karas ki zuba gishiri kadan.
Ki.jajjaga kayan miyanki, kisa mai a wuta ki soya, sai ki zuba kayan da kika tafasa ki zuba kayan qamshi da dandano, ki saka ruwa kadan ki rufe ki rage wutan girkin, ya dahu zuwa minti 5.