Miyar dankalin turawa da cauliflower

Source : Da Farko Zaki Tafasa Dankali Da Cauliflower Da Karas Ki Zuba Gishiri Kadan Ki Jajjaga Kayan Miyanki Kisa Mai A Wuta Ki Soya Sai Ki Zuba Kayan Da Kika ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : March 22, 2026

Step:

  1. Da farko zaki tafasa dankali da cauliflower da karas ki zuba gishiri kadan.

  2. Ki.jajjaga kayan miyanki, kisa mai a wuta ki soya, sai ki zuba kayan da kika tafasa ki zuba kayan qamshi da dandano, ki saka ruwa kadan ki rufe ki rage wutan girkin, ya dahu zuwa minti 5.

  3. Aci da farar shinkafa mai kayan lambu

    Miyar dankalin turawa da cauliflowermatakin girki3 hoto

Ingredients

  1. Dankalin turawa
  2. Cauliflower
  3. Targu
  4. Tattasai
  5. Dandano
  6. Albasa
  7. Kayan qamshi
  8. Koren tattasai
  9. Karas

Related Recipes

Date fries

Date fries

Apple rings

Apple rings

Chicken nugget

Chicken nugget

Eclairs

Eclairs

Plantain rolls

Plantain rolls

Nama da dankali

Nama da dankali

Handmade pasta

Handmade pasta

Homemade icecream cone

Homemade icecream cone