Fruit salad

Source : Zaki Yayyanka Kayan Marmarin Ki Qanana Ki Zuba A Cikin Kofi Ki Matse Ruwan Lemon Fata Kisa Sikari Da Madara Ki Juyaa Sha Dadi Lfya

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : March 21, 2026

Step:

  1. Zaki yayyanka kayan marmarin ki qanana.

  2. Ki zuba a cikin kofi, ki matse ruwan lemon fata, kisa sikari da madara ki juya

  3. A sha dadi lfya


Ingredients

  1. Kankana
  2. Gwanda
  3. Tuffa
  4. Ayaba
  5. Lemon fata
  6. Madarar gari
  7. Sikari

Related Recipes

Oven baked fish

Oven baked fish

Mini cookies

Mini cookies

Spaghetti with peppered meatballs

Spaghetti with peppered meatballs

Plantain rolls

Plantain rolls

Redvelvet swiss roll

Redvelvet swiss roll

Waffles

Waffles

Nama da dankali

Nama da dankali

Miyar gyada/groundnut soup

Miyar gyada/groundnut soup