Source : Zaki Sa Mai Tukunya Ki Soya Ki Saka Jajjage Ki Sa Kayan Qamshi Da Dandano Ki Zuba Daffafen Nama Sai Kisa Ruwan Nama Daidai Yadda Zai Dafa Mikiki Rufe ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Halymatu
at : April 22, 2026
Step:
Zaki sa mai tukunya ki soya ki saka jajjage ki sa kayan qamshi da dandano. Ki zuba daffafen nama. Sai kisa ruwan nama daidai yadda zai dafa miki
Ki rufe tukunya ruwan ya tafasa, sai a zuba taliyar a dan motsa. A rufe tukunyar