Source : Ki Fara Kunna Abin Gashin Ki Oven Ki Rufe Kisa Wutar A Qasa Sai Ki Samu Kwanon Mixer Ki Zuba Bota Da Sikari Ki Buga Har Yayi Laushi Sikari Ya N...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Halymatu
at : June 6, 2026
Step:
Ki fara kunna abin gashin ki (oven) ki rufe, kisa wutar a qasa... sai ki samu kwanon mixer, ki zuba bota da sikari, ki buga har yayi laushi, sikari ya narke sannan botar tayi haske.
Sai ki zuba qwai, shima ki buga har ya hadu, ki saka vanilla
Sai ki zuba hadin filawa da baking hoda.. ki hade su.
Ki samu gwangwanayen cupcake ki jera takaddar cupcake.. sai ki debi kwabin cikin babban cokali ki zuba a qwangwanin