Alewan madara

Source : Ki Zuba Siga Da Ruwa Ya Tafasa Sosai Saiki Zuba Madaran A Roba Kina Zuba Ruwan Sigan Kadan Kadan Har Ta Hade Jikinta Ki Shafa Mai A Farantin Roba Saiki ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : March 21, 2026

Step:

  1. Ki zuba siga da ruwa ya tafasa sosai saiki zuba madaran a roba kina zuba ruwan sigan kadan kadan har ta hade jikinta.

  2. Ki shafa mai a farantin roba saiki juye alewan ki fadada ta, idan ta sha iska saiki yanka ta.


Ingredients

  1. 4 madaran gari Kofi
  2. Siga Kofi daya
  3. Ruwa
  4. Sabon reza

Related Recipes

Leftover subs ingredients

Leftover subs ingredients

Chicken Seekh Kabab

Chicken Seekh Kabab

Creamy Shrimp Alfredo

Creamy Shrimp Alfredo

Hadin kunun Yara

Hadin kunun Yara

Liver Sauce

Liver Sauce

Akarakosai 1

Akarakosai 1

Jali Kabab

Jali Kabab

Vendhaya kuzhambu

Vendhaya kuzhambu