Source : Ki Surfa Wakenki Sannan Ki Wanke Ki Cire Bawon Tas Sannan Ki Zuba Tattasai Ataruhu And Onion Akai Nikaidan Kan Kawo Saiki Bugashi Sosai Kisa Salt Saik...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : December 20, 2025
Step:
Ki surfa wakenki sannan ki wanke ki cire bawon tas. Sannan ki zuba tattasai, ataruhu and onion akai nika
Idan kan kawo saiki bugashi sosai kisa salt saiki kara bugawa
Ki saka mai a wuta idan yay zafi ki dinga saka kullun kosan(amma baa wuta da yawa ba) kina soyawa gaba da baya.