Naman bukiti and Avocado sauce

Source : Da Farko Zaki Hada Duka Kayan Hadin Kiwaje Daya Amma Ki Ajjiye Wanken Ken Namanki A Gefesai Ki Marka Dazu Waje Daya Saiki Sa Mai Ki Chakuda Kishafa Wa N...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : March 25, 2026

Step:

  1. Da farko zaki hada duka kayan hadin ki
    Waje daya amma ki ajjiye wanken ken namanki a gefe

  2. Sai ki marka dazu waje daya saiki sa mai ki chakuda kishafa wa naman ki mutsitstsika
    Ya zamana ko Ina ya shiga cikin naman ki

  3. Sai ki sa shi a leda kisa shi a frige yayi kamar awa 2 haka ko 1 yanda duk kayan da kikasawa naman ki zai riki naman kenan

  4. Sai ki sa naman a tukunya kisa dan ruwa kadan karya rufe naman dai ki rage wuta
    Haka zakita kara ruwa kadan kadan har zai naman ki ya dahu amma kinayi kina sa kayan hadinki na dindano

  5. Idan naman ya dahu sai ki bari ruwan yadanyi kauri sai ki sauke


Ingredients

  1. Nama
  2. sinadarin dandano
  3. Gishiri
  4. Kayan Kansas
  5. Tafarnuwa
  6. Albasa
  7. Mai
  8. Yajin kuli

Related Recipes

Awara

Awara

Paratha

Paratha

Soyayyar taliya

Soyayyar taliya

Simple Zebra Cake

Simple Zebra Cake

garaugaraucontest

garaugaraucontest

Rainbow cake

Rainbow cake

Jollof vegetable couscous

Jollof vegetable couscous

Steamed Moi Moi

Steamed Moi Moi