#garaugaraucontest

Source : Zaki Wake Wake Kidaura A Wuta Day Dan Gishiri Idan Ya Dahu Saikisa Sa Shinkafar Ki Da Dan Mai Ki Rude Shi Idan Ruwan Ya Tsotse Shinkafar Ma Ta Dahu Sai...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : March 30, 2026

Step:

  1. Zaki wake wake kidaura a wuta day Dan gishiri, idan ya dahu saikisa sa shinkafar ki da dan mai ki rude shi Idan ruwan ya tsotse shinkafar ma ta dahu saiki kwashe zakiyici da manja ko man gyada

    #garaugaraucontestmatakin girki1 hoto

Ingredients

  1. Kufi 1 na wake
  2. Kufi 2 na shinkafa
  3. Gishiri
  4. Mai

Related Recipes

Coconut Pancakes

Coconut Pancakes

Checkerboard cookies

Checkerboard cookies

Kallaba

Kallaba

Meaty avocado sandwich

Meaty avocado sandwich

Taliya da miyan ganye

Taliya da miyan ganye

Cake me chacolate aciki

Cake me chacolate aciki

Shawarma bread

Shawarma bread

Roasted Plantain

Roasted Plantain