Blend d coconut with date and ginger with d coconut water
Ki tace ruwan kisa vanillah kisa a fridge
Kisa sugar a pot da dan ruwa kadan idan sugar ta narke sai kisa diddigar coconut dinki ki mutsa shi na 10mnt haka zakiga yayi ba kamar na kwakumeti ba zaiyi wara wara kuma da dan ruwa ajikin shi
Sai ki kwashe shi idan zakice sai ki dauko Wanda kikasa a fridge wato milk din coconut din kisa coconut din dakika soya aciki