Sinasir

Source : Ki Jika Farar Shinkafa Ova Nyt Da Safe Ki Wanketa Ki Markada Tasi Ki Zuba Yeast Da Onions Da Sugar Da Salt Half Teaspoon Sai Aje A Wuri Mai Dumi Zai Tas...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : March 15, 2026

Step:

  1. Ki jika farar shinkafa ova nyt da safe ki wanketa ki markada ta

  2. Si ki zuba yeast da onions da sugar da salt half teaspoon sai aje a wuri mai dumi zai tashi sai suya

  3. Idan kikazo suya sai ki dandana idan yayi tsami sai ki xuba kanwa ko baking powder kadan tsamim zai tafi

  4. Sai ki saka pan akan wuta ki zuba mai sai ki dinga zuba kullunki ki barshi ya soyu yayi golden brown note sinasir ba'a juya shi

  5. Shikenan sai ki kwashe idn ya soyu zaki iya co d asugar ko da miya ko da source enjoy


Ingredients

  1. 2 cups white rice
  2. Onions1 tbspoon yeast
  3. Oil to fry
  4. Pinch salt
  5. 1 tbspoon sugar

Related Recipes

Onion ring

Onion ring

Fried yam with egg and fish sauce

Fried yam with egg and fish sauce

Fried meat pie

Fried meat pie

Fried rice 2

Fried rice 2

Papad chaat

Papad chaat

Sahi Paneer

Sahi Paneer

Milky chin chin

Milky chin chin

Bread Bhajiya/Pakoras

Bread Bhajiya/Pakoras