Ki saka mai kadan yay zafi saiki zuba sliced onion da yawa ki barta ta dan soyu saiki zuba stock da dan ruwa dai dai. Ki barshi ya tafasa saiki zuba shinkafan ki rufe ta kusan nuna saiki zuba vegetables din da kika yanka. Ki juya yanda bazata chabe ba. After 3mins ki sauke.